LABARAN KANNYWOOD EXCLUSIVE25/01/20211. A cikin Labaran namu na wannan mako, za ku ji Halin da Ashiru Nagoma Yake Ciki a Asibiti.2. An gargadi wani jarumin Barkwanci a Kudu, da ya daina batawa Musulunci suna.3. An bude Rijistar shiga masana'anatar fim a Kano.4. Gaba Ta fi Baya: A shirin GIDAN BADAMASI Zango na 3?Kar ku manta, ku danna Subscribe a ``Kannywood Exclusive TV`` sannan ku danna alamar karaurawa, domin samun labarai da Rahotanni da zaran mun dora.Za ku iya kallon cikakkun labaran a wannan Link din da ke kasa👇🏻