Mun tattauna da shahararren dan wasan Hausa Sadiq Sani Sadiq a shirinmu na Daga Bakin Mai Ita. Shahararren dan wasan ya yi bayani game da yadda ya fara fim da kuma abin da ya sa har yanzu yake amfani da maganin tauri. Website: https://www.bbc.com/hausaFacebook: https://www.facebook.com/BBCnewsHausaInstagram: https://www.instagram.com/bbchausa/Twitter: https://twitter.com/bbchausa